Sharhi akan
Doughnut 🍩

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@Sams_Kitchen Allah ya baki lafia yasa zakkar jiki ne
Allah kuma ya saka miki da alheri da kika raba wannan girkin tare damu
ya biya miki buqatunki yasa kigama da duniya lafia amin 🥰🥰
Allah kuma ya saka miki da alheri da kika raba wannan girkin tare damu
ya biya miki buqatunki yasa kigama da duniya lafia amin 🥰🥰

Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
@Sams_Kitchen Allah sarki sis, Allah ya baki lfy. Dan Allah muda bamu da measurement scale 250g cup nawa kenan?

Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
@ummu_zara1 Amen y rabbi jzkllh khair sis, 2cups kenan amma zaki cire 2tbp a ciki