
Sharhi akan
Cabbage sauce

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Ya naga kin bude sabon account
muna kokarin gyara miki wanchan 😎🤗
muna kokarin gyara miki wanchan 😎🤗

Mrs, Jikan Yari Kitchen @mrsjikanyari01
@Jamitunau wllh Anty nayi missing cookpad kuma najiki shirt😢

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@mrsjikanyari01 ya salam. Bari muga mene matsalan sai mu gyara

Mrs, Jikan Yari Kitchen @mrsjikanyari01
@Ayshat_Maduwa65 Tohm shikenan wllh har xaxxa6i naji danaga nayi missing recipes 😢

