Sharhi akan

Burodi mai hadi

Mamu
Mamu @1981m
@jaafar yaya ibada, kwana biyu kedai ny Sister , yarinyace nake jinya ta kone kafa
Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
@1981m SUBHANALLAH to ya jiki nata ? Allah ya bata lafiya ya kara karewa
Mamu
Mamu @1981m
@jaafar da sauki Alhamdulillah nagode kwarai da kulawa