
Sharhi akan
Chibi

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@meenah_HomeV masha Allah. Wanne ne kuma chibi 🤩 na zaci wainan flour
Amina Ibrahim @meenah_HomeV
@Ayshat_Maduwa65 Eh, haka wasu suke qiransa, wasu kuma qwalam, amma idan kika cewa mutanen Azare chibi sunsani🙂
