
Sharhi akan
Wainar gero

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
wai menene karkashi?
ina son yin wainar nan amma ban san karkashi ba
ina son yin wainar nan amma ban san karkashi ba

Fateema Hamisu @fateenbash
@Jamitunau wani ganye ne mai yauqi sosai akwai ɗanye akwai dakakke wanda aka busarwa a dake kamar dai su kuka,busasshiyar kuɓewa. shi ne karkashi idan kika je kasuwa zaki sameshi
khadija maidoki @cook_21039481
Zan iya yi ba tare da na surfa geron ba,domin ance ana zubda amfaninsa idan an surfa

