
Sharhi akan
Cake gashin gargajiya

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@cook_14114675 irin cake din nan sai yafi sati baiyi komai ba

teezah's kitchen @cook_14114675
@Ayshat_Maduwa65 yeah, a saka a air tight container ki ajiye shikenan
