
Sharhi akan
Kosan Rogo

Cozy's_halal_edibles @cozy3040
@AddaBaita_Fatima kede bari kawai kwadayin masu tumbis on top ne. Daga sayan dafaffen rogo inci da kuli nabuge dayin kosan rogo

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@cozy3040 inason kosan rogo wlh Amma ban taba gwadawa ba gashi kinsa bayani dalla dallah

Cozy's_halal_edibles @cozy3040
@Ayshat_Maduwa65 Nagode sosai Anty Aisha wlh ki gwada bbu wuya.. In sha Allah kosan rogon fresh rogo is loading💃💃

