
Sharhi akan
Tuwon dalayi

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_14221390 Bantaba yin tuwon nan ba kuma dagani zeyi dadi
gaskiya kisama step photos abun ze yi maana
da kuma ita ma miyar duk muna so 😋
gaskiya kisama step photos abun ze yi maana
da kuma ita ma miyar duk muna so 😋

Meenat Kitchen @meenat2325
@Jamitunau miyar akwai a cookpad page Dina step by step shikuma tuwon zansa insha Allah



