
Sharhi akan
Chachchaga (shinkafan tudu)

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Da zan so in samu karin bayanin wannan girkin idan ina son in gwada ya zanyi 👍🏽

Zainab Adamu @mashema
@Jamitunau zaki samu gero(millet) asurfa sai a bakace (acire dusar) sai a wanke
Sai ki dafashi da wake Kamar yanda ake shinkafa da wake
Sai ki dafashi da wake Kamar yanda ake shinkafa da wake
