
Sharhi akan
Meat pie

Maman jaafar(khairan) @jaafar
@Ayshat_Maduwa65 kai masha Allah my aunty Ayshat inagodiya da wana kayan dadi 💃💃💃💃💃😋😋😘😂

kimans Catering & Global Concept @Duddu1
How I wish ur close to me right now,da zanci😋 bah karya yayi kyau,kuma nasan a baki ma is going to be.....

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@Duddu1 wlh nesa bata maganin kusa. Tayi dadi sosai wlh


















