
Sharhi akan
Beef and veggies stir fry

Princess Amrah @Amrahskitchen98
Ba kya barinshi ya dahu yanda ya kamata ne. Idan kika ga ruwa bai fito da yawan da zai dafa shi ba sai ki dan kara. Kuma dai normally idan kin yanka shi irin haka yana saurin dahuwa gaskiya. But try adding much water

H Maigaree @meals_by_Hajeer
@Amrahskitchen98 I’ll try again in sha Allah. Last time har pressure pot na saka amma taste din shi bai min dadi ba

