
Sharhi akan
Panke (puff puff)

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Ay ba gurin panke kawai kika zama gwana ba harda hausar ki yanzu kin zama A 😉😉

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Wow am impressed. Nagode kwarai yanzu kam Alhamdulillah indai rubutun hausa ne kam








