
Sharhi akan
Pate doya

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Yanda nike sonta da ruwa ruwa. Amma de doya akwai tsada gurin ku ko?

Maman jaafar(khairan) @jaafar
@Jamitunau ok aunty kema da ruwa ruwa kike sonta ashe 🥰wallahi aunty doya tsada gareta sosai kuwa



