Sharhi akan
Sauce

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Masha Allah. Daman wani abun ba lallai kana da komai na yi ba. Kar a manta amin cooksnap.

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Ay ni nasan wannan sauce din duniya ne don naci shi kuma yayi dadi ba karya
Na gode kwarai fa Aysha da tarbo Allah ya qara zumun chi amin 🤗♥️
Na gode kwarai fa Aysha da tarbo Allah ya qara zumun chi amin 🤗♥️