
Sharhi akan
Maize pudding (kheer)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@meenat2325 irin Kayan dadi haka. Aiko hadin nan ma bazai bukace sugar ba

Meenat Kitchen @meenat2325
Gardin madara da raisins ma ya isheka sai yayi kamar cerelac din yara



