
Sharhi akan
Aya mai sugar

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@Azeeyza13 Amma ta burge. Taimaka mana da measurement pls

Azeeyza @Azeeyza13
measurements:Nayi using aya gwangwani biyu,sugar bai kai kwankwani daya ba but amma yafi rabi,sai ruwa rabin babban cup,flavour babban cokali

Aisha M sani @cook_108444793
Assalamu alkm Yar uwa Yar aljannah ahalin yanxu aya nake me siga amma wllh taki bani hadin kai ruwa Yy yawa na barshi ya kone kuma suger din yay wani kauri Yy bris bris ya zanyi kuma wllh na sedawa ne
