Sharhi akan

Cinnamon rolls

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
yayi mun kyau sosai kuma daman ina son cinnamon rolls 🤗
Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
yayi mun kyau sosai kuma daman ina son cinnamon rolls 🤗
Zainabzakariyya63@gmail.Com
Zainabzakariyya63@gmail.Com @cook_37464260
Aslm please my sister yana kwana nawa kafin ya lalace kuma naga kinsa a milk
sufyam Cakes And More
sufyam Cakes And More @sufyam1133
@cook_37464260 wslm idan kinaso yamiki kaman 4-5 days inkin gasa ya huce sai kisa a container kisa a fridge inkin tashi ci saiki dumama a microwave Amma kar kisa madaran Saman wato "glazed milk din". Sai sanda Zakici din Hope kin gane
Zainabzakariyya63@gmail.Com
Zainabzakariyya63@gmail.Com @cook_37464260
Thanks amma meyasa yakeyin karfi kuma basa mishi bota sosai
sufyam Cakes And More
sufyam Cakes And More @sufyam1133
@cook_37464260 eh haka yake but Yana Dan daukan time kafun yayi tauri ai kokuma kwabin ne kikayi yayi tauri sosai.
sufyam Cakes And More
sufyam Cakes And More @sufyam1133
@cook_37464260 to gsky Inaga flour dinki ne Baki samu Mai kyau ba. Dan Nima yataba min haka.
Zainabzakariyya63@gmail.Com
Zainabzakariyya63@gmail.Com @cook_37464260
Ngd inde ina da tambaya ko akan wani abu zan iya tambayanki ??
sufyam Cakes And More
sufyam Cakes And More @sufyam1133
To nagode.😍 Bakomai insha Allah indai nasani I will elaborate more to you. Thanks🥰
Zainabzakariyya63@gmail.Com
Zainabzakariyya63@gmail.Com @cook_37464260
Yauwa cookies yana dau kan lokaci ne kafin ya lalace ko akwai abunda yakamata in samishi kar ya lalace da wuri ??
sufyam Cakes And More
sufyam Cakes And More @sufyam1133
@cook_37464260 eh gsky Yana Dan jimawa kafun ya lalace Dan ni idan nayi yanayin 2weeks Bai lalace ba gsky, normal hadin shin zakiyi ba wani Abu daban zakisa mishi ba kawai zakiyi storing dinshi ne a Airtight container ko kisa a Leda Wanda iska baxai shiga ba sai kisa a fridge.