Sharhi akan

Tsami gaye

Meenary Delicacies
Meenary Delicacies @Faguji1234
Aslm
Ya kike, ya yara?
Danayi nawa baiyi kamar yadda naji yayi bah
Sai yayi ruwa Yana kama hannu
Dan Allah mene ne problem din?Bissalam 👋
Teemah delicious delight
Teemah delicious delight @Teemahdeliciuos
@Faguji1234 sorry sis for d late reply sae yau na duba kin xuba ruwa sosae kuma sugar bai dafu ba