Amina
Amina @cook_19610474
Slm. Dan Allah ya dahuwan zai kasan ce za'a barshi ne akan wuta ko saukewa za'ayi?
Khayrat's Kitchen& Cakes
Khayrat's Kitchen& Cakes @khayrat123
@cook_19610474 wslm eh zaki dan barshi akan wuta bayan kin gama tukuwa zaki dan saka ruwan kadan sai kinbarshi ya dahu sai ki juya ya hade jinkinsa sai ki kwashe
Amina
Amina @cook_19610474
@khayrat123 ok , tnx. Allah ya Kara zakin hannu