
Sharhi akan
Taliya da sauce

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@fatimazarah001 masha Allah
Allah ya bada saar karatu 👍
@ummu_zara1 zo mu kaima baquwa ziyara 🤗
Allah ya bada saar karatu 👍
@ummu_zara1 zo mu kaima baquwa ziyara 🤗

Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
@@Jamitunau Gaskiya Anty ya kamata mu kaiwa baƙuwa ziyara wnn kayan daɗi haka 😋 ai Ni har na fara following ɗin ta saboda naga alaman tanada zafafan girki.

Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
@fatimazarah001 Allah yasa ayi karatu cikin Sa'a. Kiyita saman recipe muna jin daɗi.
