Taliya da sauce

Fatima Muhammad
Fatima Muhammad @fatimazarah001

Nayishi ne sbd ina sauri kuma inajin yunwa zantafi school

Tura

Kayan aiki

30mins
mutum biyu
  1. Maggi, Curry, gishiri,kyan kamshi
  2. Spaghetti wato taliya

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Da farko Zaki samu tukunyarki Mai kyau wacce aka tsaftaceta ki daura ta Kisa ruwa.ki barshi ya tafasa.

  2. 2

    Idan ruwanki ya tafasa saikisa taliyanki ya dahu, saiki tsantsameta acikin kwalandan ki,sai ki dan zuba ruwa aknshi don starch din yafita Sai barshi yagama tsiyayewa.

  3. 3

    Yadda xamu hda sauce dinmu da farko zamu yanka albasa ki, kizuba Mai ki soya albasar basosai ba.

  4. 4

    Saiki zuba attarugunki da kika jajjagashi ya Dan soyu kadan.

  5. 5

    Saikii zuba kayan dandanonki sannan ki zuba kifin ki da kika Dan tafasa kika cire qarnin sa da lemon tsami.

  6. 6

    Idan yadanyi mintina kadan shkn sauce naki ta gamu.

  7. 7

    Aci Dadi lfy😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Muhammad
Fatima Muhammad @fatimazarah001
rannar

sharhai (12)

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
@fatimazarah001 Allah yasa ayi karatu cikin Sa'a. Kiyita saman recipe muna jin daɗi.

Similar Recipes