Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
Search
Challenges
FAQ
Send Feedback
Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please
register or login
.
Zuwairiyya Zakari Sallau
@cook_16765791
Kaduna
Toshe
cooking is my hobbies
wassu
20
Ana bin
21
Mabiya
Ana bin
Bi
gyaran rabin fuska
Recipes (5)
Cooksnaps (0)
Zuwairiyya Zakari Sallau
Adana girki don samun shi daga baya.
Wainan fulawa da kwai
Fulawa gwangwani daya
•
Kwai daya
•
Maggi hudu da gishiri kadan
•
Manja,tarugu da albasa
Zuwairiyya Zakari Sallau
Adana girki don samun shi daga baya.
Dambun cous cous da zogale
Cous cous leda daya
•
Albasa manya guda biyar
•
Zogale daidai misali
•
Gyada gwangwani biyu
•
Maggi guda goma,gishiri kadan
•
Attarugu guda shida
•
Mai gyada karya Kai gwangwani daya
mutun uku
Zuwairiyya Zakari Sallau
Adana girki don samun shi daga baya.
Farfesun kan rago
magi me tauraro guda takwas,gishiri dan kadan,mai dan kadan
•
citta dakakkiya,daddawa,kayan kamshi,da curry dan kadan
•
Attarugu guda takwas
•
Albasa madaidaita guda biyu
•
kan rago da kafafuwan guda daya madaidaici
Awa daya a tukunya me sauri
2 yawan abinchi
Zuwairiyya Zakari Sallau
Adana girki don samun shi daga baya.
Farfesun kayan cikin saniya
Tattasai guda biyu
•
kayan cikin saniya kilo biyu
•
kayan kamshi da
•
Albasa madaidaita guda biyu
•
Attarugu guda takwas
•
magi me tauraro guda goma da gishiri dan kadan
•
dakakkiyar citta
minti 45 a tukunya me sauri
3 yawan abinchi
Zuwairiyya Zakari Sallau
Adana girki don samun shi daga baya.
Farfesun kazar hausa
kazar Hausa madaidaita guda biyu
•
citta dakakkiya,tafarnuwa,kayan kamshi da curry
•
Albasa babba guda daya
•
Attarugu madaidaita guda takwas
•
magi mai tauraro guda takwas,gishi dan kadan
Awa daya,saboda tanada dan tauri
2 yawan abinchi