
Comments on
Meat pie II

Bynt_muhammad @bynt_cooks
eh ana sa yeast dan yadan tashi yy kyau, amma kadan akeso kar ya kashe aikin baking powder

Bynt_muhammad @bynt_cooks
yeah me too, a friend told me and ever since then, my meatpies always turn out great, try it☺️

Maryam Kabir Moyi @Maryam898911
Ohk idan kika gama kika jerashi a try sai ki shafa a sama koh ah tnx fah i will try saikinganshi

Bynt_muhammad @bynt_cooks
kina fitarwa daga oven sai ki shafa, da zafin shi. Bakomai💛💛, yawa ina jira💃
