
Sister nayi da wannan corn din amman baiyi poppng ba
Kadan ne kawai yayi popping sai ya qone
Kuma at medium heat nayi
Ko bada corn din akeyi ne ba.
Ngde
Kadan ne kawai yayi popping sai ya qone
Kuma at medium heat nayi
Ko bada corn din akeyi ne ba.
Ngde


Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine) @Albintcuisine
akwai popping corn daban zaki gan shi a sachet yake zuwa

FatyYarabba @FatimaYarabba
Eh normal dry corn ne
Wanda aka saidawa a buhu
Ok ngne inshaaAllah zan siya nayi
Wanda aka saidawa a buhu
Ok ngne inshaaAllah zan siya nayi
