Royal Cuisine
Royal Cuisine @Fatnice
Shin kun taba gwada irin bread din? In baku yi ba mai kuke jira? Maza ku gwada don samin chanji wajen karin kumallo. Bread ne mai kwakwa da nutella a ciki. Akwai daadi ga laushi ga kosarwa