
Na jima ina sauraron daya daga cikin shugabannin mu na cook pad na Arewacin Nigeria wacca ta koya mana wannan cookies din ta saka a shafinta sai yanzu ta saka nikuma yau nasa, muna godiya ga cook pad da suka dauki nauyin koya mana.

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Masha Allah. Munason ganin feedback dinku. Cookpad ma na godiya


