Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
Na jima ina sauraron daya daga cikin shugabannin mu na cook pad na Arewacin Nigeria wacca ta koya mana wannan cookies din ta saka a shafinta sai yanzu ta saka nikuma yau nasa, muna godiya ga cook pad da suka dauki nauyin koya mana.