Taliya • Mai • Koran tattasai • Jan tattasai • Sinadarin dandanu • Karas • Albasa da attaruhu • Naman sa • Soy source • Oystar • Citta da tafarnuwa idan kina da bukata • Ruwa
Fulawa kufi uku • Madara ta gari cokali 6 • Bota bayan an narkar da ita cokali 6 • Sugar cokali 6 • Bakar Huda cokali 2 • Ruwa kufi • Gishiri kadan bada yawaba • Kwai • Valillah cokali 2 • Mai mai kyau mara wari