Comments on

Plomb couscous

Feenah Fanahz
Feenah Fanahz @Feenah__18974014
pls what is plomb couscous....ko da hausa ne kigayamun so that nagane dakyau...nagode...ya azumi
Maryam Abdulkarim Halliru
Maryam Abdulkarim Halliru @mims_indulgence
Ayya, yi hakuri. Yanzu Naga message dinki. Plomb wata irin couscous ce. Zaki ga ta round round. Ya fi couscous girma in kin dafa ta. Bara in turo maki hoton.
Maryam Abdulkarim Halliru
Maryam Abdulkarim Halliru @mims_indulgence
Comfany daban daban suke yinta so ba lailai bane kiga exactly wanna Safinan ba. A wani packet za kiga anma rubuta Plomb Couscous din