Comments on

Alkubus

Amnaf kitchen
Amnaf kitchen @cook_16676344
Ki wanke alkama bayan an barza ta, kisa a madambaci tare da mai kadan da gishiri, ki turarata kamar dambu. Wasu suna saka man shanu kadan a turaren.