
Comments on
Shinkafa da wake 😋💃

hadiza gona @cook_18755274
Baki sa kanwa a waken ba,kuma kinyi zanche Amaida shinkafar a turara

Yakasai's Kitchen👩🍳 @yakasai5720
Ni Kam bana saka kanwa a shinkafa d wake haka nk dafata.... Xancen turawa ae kin dauraye shinkafarki xatae sanyi Kinga gara ki turawa

