Comments on
Yam fritters

Maryam Shamaki @merrex7
Zaki fere doyarki ki wanke ki tsame Sai kisamu grater ki goge diyar dashi
After Nan Sai kisa tarugu tattasai da albasa da Maggi ki cakuda gabaki days
Kiaza Mai yayi zafi Sai ki dauko cakuddafar diyar ki ki nashi kamar kosai
After Nan Sai kisa tarugu tattasai da albasa da Maggi ki cakuda gabaki days
Kiaza Mai yayi zafi Sai ki dauko cakuddafar diyar ki ki nashi kamar kosai

Maryam Usman Muhammad @cook_28528553
OK tam shikenan insha Allah xan gwada kumah xakiji result mai kyau