Comments on

#Kunun Tamba#

Fatima Ahmad
Fatima Ahmad @cook_20038229
Assalamu Alaikum sister Salaha yakike yagida. Amm shiwannan tamba din anayin kamu din shine in anayi ya ake yinshi.Kuma wan irin anfani yakedashi ajikin mutum.Zan iya hadashi da dawa innika shine ko inyi kamu dinshi.Ana surfeshi ne kafin ayi anfani dashi. NAGODE SOSAI ALLAH YAKARO BASIRA MAI ALBARKA.