Comments on

Kunun Cous cous

Ummu Abdul muhseen
Ummu Abdul muhseen @M0225
Me yasa idan nayi kunun couscous din baya narkewa?
Maryam Bulama Dapso
Maryam Bulama Dapso @maryambdapso
Ba narkewa gabadaya yakeyi ba. Kawai zaki dafashi yayi laushi sosai ne karshen shan ruwansa. In kinasha bazakina jinsa aciki sosai ba.