
Comments on
Fura da nono(amma na tamba)

Fatima Ahmad @cook_20038229
Assalamu Alaikum sister Yakike yagida
Don Allah ya ake shi kunun tamba dinnan please.Idan naseya shi tamba din akasuwa yazanfara sarrafashi please.
Don Allah ya ake shi kunun tamba dinnan please.Idan naseya shi tamba din akasuwa yazanfara sarrafashi please.

Aisha Ardo @cook_26614272
Wa alaikumussalm. Pls er uwa kiyi hakuri wlhi hidimomi ne sukami yawa kinga banyi replied baKamar dai yadda ake wa dawa da gero haka nan zakiyi. Ki wanke kidai tabbatar da kasa da dattin ta duk tafita, sai ki shanya ta tabushe sosai, sai ki kai nika a nika makishi yayi laushi kina iya saka kayan kanshi indai na kunu ne kokuma na fura. Amma na tuwon kam kar kisaka.Tsurfe dai bansani ba gsky ko anayi ko baayiNagode sosaiDftn zakiyi hakurin rashin jin amsarki da wuri

