
Comments on
Beetroot salad

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Bynt naga kina taya mu liking kin kwana 2 bakiyi mana posting girki ba dafatar kina lafia 🤗

Bynt_muhammad @bynt_cooks
🤣😂😂 ai koh dai. Ina nan lfy Alhamdulillah anty Jamila, gskya naji dadi kwarai❤️❤️❤️

Maman jaafar(khairan) @jaafar
My dear Kona biyu ya kike shiru haka babu labari ko dan postings 🥰

Bynt_muhammad @bynt_cooks
Ai koh dai Oum ja’afar kwana dayawa, ina nan Alhamdulillah, nagode da chigiya😍🥰 in sha Allah zan miki magana ta whatsapp

umayartee @Umayartee0
This looks delicious 🤤 I never liked beetroot but ,this actually looks good






