
Comments on
Beans porridge

Chef Deezahbawa @Deezabawa
Slm, dan Allah sis na kwana biyi ban shiga cookpad ba, so ina son inyi searching wasu bansan yanda zanyi ba ngd

Aysha Tahir Dahir @cook_25944179
Anya ana searching mutane. Sede recipes ki taba search icon din search recipes kawai yake saka wa

