
Comments on
Chocolate pudge

MJ's Kitchen @mjrena
Looks yummy 😋 don Allah Ina da tambaya, kwanaki nayi chocolate cake nasa cocoa Amma cake dina yayi bitter, ya ake Yi kada yayi bitter?

Chef K. Madaks Bakery @chefkaymadaks09
Tnk u, kincika cocoa powder din Kuma maybe kinsa kadan & probably kinsaka baking soda da yawa, but try dis my recipe & give me the feedback.

