
Comments on
Potatoe ball

Aisha Bello @Shabee
Wow! Ba sai an saka kwai ba? Bana cin egg so idan ba a saka kwai gaskiya da na ji dadi!!

meerahs confectionary @2200meerahs
Eh ban Saba amma in ba kyasan ya fashe sea kisa masa busheshshen bread ki zosaya ko flour amma dea kisa bread din kuma a hankali zaku xuya idn ya soyu sosai , van sa Kwai b
