Comments on

Dan malele

Ummy Alqaly
Ummy Alqaly @Ummys_kitchen
Salaam sis kina nufin bayan an niqo masarar an tankadeta to tsakin dake ragewa kan rariya shine tsakin ko barxonta kike nufin xa'ayi shine tsakin?
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
A'a kibada a barxo maki ko Kuma kisai tsakin masara na shago saiki tankade kiyi amfani dashi
Ummy Alqaly
Ummy Alqaly @Ummys_kitchen
.Ok Yyi Sis Nagode sosai Inama da barxonta