Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Masha Allah delicious 😋😋😋
Aw kece ashe oum khadeja se yaw naganoki da kika turoshi a group 🤣🤣🤣nace wana mata ashe itace mai kayan dadi na
Maryam Harande
Maryam Harande @harandemaryam
😅😅😅 kice yau kin ganoni, haka duk wanda suka ganoni daga baya suke cewa wai ashe boyewa nayi😅😅😅
Maryam Harande
Maryam Harande @harandemaryam
Wasu har cewa suke wai meyasa bana a cookpad group 😅😅 wasu inyi daria wasu kuma ince masu ina a ciki mana😅
Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
😂😂😂😂😂anufi Baki ciki group din kena
To ki boye sunaki🥰😂