
Comments on
Cinammon sausage bars II

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@mjrena is just tea that I need right away for this cinnamon roll

Maman jaafar(khairan) @jaafar
Wow, wow, masha Allah this is beautiful and delicious, ni oga bayaso sausage shiyasa bana using 😩wai bai yarda da halal dinsa ba , inaso nayi da kaina ama kiwya ya hanani

MJ's Kitchen @mjrena
@jaafar ayya, hakane kham Yana da gaskia, in kana da doubt a wani abu gara ka barsa. Ni kaina kwanan baya nace zanyi homemade amma na kasa😀Thank you lil sis🥰🥰
(edited)

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Amma akwai wanda ake rubuta ma halal na chicken nake using most times

Maman jaafar(khairan) @jaafar
@Jamitunau yes kona akaiw shi wai shi bai yarda nama halal kadai bane 🤣🤣🤣🤣🤣

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
My sister is always upgrading her game carry on i dey your back 😅
