Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
Nagode da wannan haɗin duk da lokacin da nayi nawa ba wuta so daka naman nayi
Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen
Gaskiya dai kawata kina sa yan cikina motsi 😅🤥
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
@maanees_kitchen 😂😂 ashsha ko ƙawata gani zuwa bk in kawo miki🏃