
Comments on
Oriental Rice

Maman jaafar(khairan) @jaafar
Masha Allah delicious 😋🤤
My people see love oooo, Allah ya bar kauna my aunty🥰😍
My people see love oooo, Allah ya bar kauna my aunty🥰😍

Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
@Jamitunau Amin ya hayyu ya qayyum. Ubangiji Allah ya ƙara muku zaman lafiya mai cigaba da ɗorawa, Allah ya kare ku daga sharrin duk abinda ya halitta, Allah yasa zamanku ya ɗore har a aljanna.😍🥰🥰💕
(edited)
Mariya Balarabe Gambo @280581m
Amin Ya Allah. Allah Ya qara danqon soyayya. Ya raya zuria. Happy anniversary

Bakers spice @bakers_spice
Kai Masha Allah. Allah ya kara dankon soyayya. This rice was made with lots of ❤

Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
Hmmmmmmm love wan tintin 😍❤️❤️May u stay blessed our dear Anty Jamila we love u

Fatima Khalid @fatimakhalid0808
Masha Allah, this rice is something else, happy anniversary to you and your family. Allah ya Kara dankon soyaya da hakurin zama da juna. Allah's noor all the way.

Iklimatu Umar Adamu @iklimatu1
@Jamitunau happy anniversary. Se Amana waybill kawai irin wannan kayan dadin

@Om Ziyad_Kitchen @om_ziyad_kitchen
Masha Allah happy anniversary sis more love, happiness and care I pray for you in good health and wealth amin ya rabbil alamin.

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Thank you senior @Mypizzabaked i will be waiting for your first meal on cookpad 😉

















