Comments on

Yanda ake soya fara

Deejerh
Deejerh @Khadijah2001
To meyasa ake rabasu kuma daga baya a hade
Rabi'atu Kabir Yakubu
Rabi'atu Kabir Yakubu @ummiey_mk
@Khadijah2001 saboda in aka hade wajen soyawan wani zai soye yabar wani, kamar chinyar tana da saurin soyuwa akan gagan jikin
Fatima shafiu Idris
Fatima shafiu Idris @fatima_shafiu
Assalamu alaikum toh why are frying each part separately please?
Rabi'atu Kabir Yakubu
Rabi'atu Kabir Yakubu @ummiey_mk
@fatima_shafiu because there are parts dat can get easily fried than d others eg the cinya part doesn't take long unlike the body