Comments on

Wainar Masara

Isaac Joseph
Isaac Joseph @cook_23248647
Salam... Hausa is a little bit confusing for me. Please help with an english translation. Thank you Ma.
maryam bello
maryam bello @maryamcy
Slm allah kara basira
Dan allah inzanyi waina da karfe biyar da yaushe yakamata inyi hadinta tayi kyau
Maryam D Suleiman
Maryam D Suleiman @cook_34665622
Salam yar uwa nayi kwabin amma bai tashi ba ko meye matsala
Amina
Amina @cook_19610474
Na taba gwadawa Amma data huce tayi tauri bansan me yasa ba
Amina
Amina @cook_19610474
Ko me yakamata NASA mata tayi laushi kamar haka