
Comments on
Gullisuwa
Timasulayman @timasulayman
@cook_29061611 Aa fa...ni da ½cup nake measuring.....idan nasa ½ guda 5 toh cokalin cin abinci zai zama guda biyar shima...haka nke yi

Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
Ok to ki gwada rage sugar din kgni kuma sann kina saka wuta kadan kadan


