Comments on

Homemade Suya

Hallychops Gombe
Hallychops Gombe @aishathefoodie
Yes, nasa foil paper a saman baking tray sai na gasa a oven. Ina juyawa after kaman 15 minutes har ya nuna.
Zaki iya yi a charcoal ma.