
Comments on
Awara

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
ummusabeer, kwana 2 mundena ganin zaffafan girkin ki, gashi muna jin dadin kalollin abinchinki, dafatar zaki cigaba dayimana posting.

ummusabeer @cook_12539941
Wslm, wlh na sami mtsln phone ne, but yanzu am active. Zaku ganni ba da dadewa ba
