Comments on

Jollof rice

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
nasiba ya naga account dinki 2 ko dayan yasamu matsala ne, kwana 2 mundena ganin zaffafan girkin ki, gashi muna jin dadin kalollin abinchinki, dafatar zaki cigaba dayimana posting.